An karrama ma aikatan da suke nuna gwazo

Dr Kabir Ibrahim

Gwamnatin tarayya ta karrama mutane 15 a bikin ranar gwazon ma’aikata ta bana da aka gudanar a Talatar nan a Abuja.

Wadanda aka karrama sun hadar da sakataren hukumar lafiya matakin farko ta jihar Jigawa Dr Kabiru Ibrahim daga shiyar arewa maso yamma da mataimakin shugaban Jamiar Maiduguri.

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo da ministan kwadago Dr Chris Ngigene,  suka halarci wurin bikin da aka gudanar a otel din Nicon Luxury Abuja.

Ana gudanar da bikin ne a duk shekara domin karrama maaikatan da suke kwazo a fadin Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *