Author archives: Zahraddeen Lawan

“An roki ‘yan Kwadago kar su shiga yajin aiki”

Majalisar dattijan Najeriya ta roki kungiyar kwadagon kasar NLC da ta dakatar da shirinta na tsunduma yajin aikin gama-gari don nuna fushi kan jan kafar da ake samu dangane da biyan mafi karancin albashin naira dubu 30. Shugaban majalisar Sanata Ahmad Lawan ya yi wannan kira a jiya Laraba lokacin da ya karbi bakuncin tawagar…

Read more