Category Archives: Edita

Jama’a su rika shan ruwa don kare kai daga kamuwa da cutukan zafi – Dr Sabitu

Wani kwararren likita a sashen kiwon lafiya na Asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke jihar Kano a arewacin Najeriya, Dakta Sabitu Shu’aibu, ya ce duba da yadda yanayin zafi ke shigowa a halin yanzu, ya kamata mutane su rika bin hanyoyin da za su kare su daga kamuwa da cututtukan da yanayin zafin ke…

Read more

Rasha na adawa da takunkumi a kan Siriya

A wannan Talatar ce kwamitin sulhun majalisar dinkin duniya ke shirin kada kuri’ar amincewa da kudurin kakaba wa gwamnatin Siriya takunkumi, saboda amfani da makamai masu guba. Sai Rasha za ta hau kujerar naki. Faransa da Amirka da Birtaniya ne dai suka gabatar da kudurin, bayan gudanar da karin bincike kan zargin amfani da makamai…

Read more

An karrama ma aikatan da suke nuna gwazo

Gwamnatin tarayya ta karrama mutane 15 a bikin ranar gwazon ma’aikata ta bana da aka gudanar a Talatar nan a Abuja. Wadanda aka karrama sun hadar da sakataren hukumar lafiya matakin farko ta jihar Jigawa Dr Kabiru Ibrahim daga shiyar arewa maso yamma da mataimakin shugaban Jamiar Maiduguri. Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo da ministan…

Read more