Category Archives: Labarai

A kauracewa abinda zai karya demokaradiya – Janar Abdussalami

Kwamitin sasanta ‘yan takarar shugabancin kasar nan da tsohon shugaban mulkin soji Janar Abdussalami Abubakar mai ritaya ke jagoranta; ya bukaci al’ummar Najeriya da su guji aikata wani abu da ka iya janyo nakasu ga dorewar mulkin dimukuradiyar kasar nan. Kwamitin ya kuma bukaci ‘yan Najeriya da su mai da batun dage zabukan kasa da…

Read more

Atiku Abubakar ya bukaci Shugaba Buhari ya dai furta wasu kalamai

Dan takaran Shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar a Najeriya, ya bukaci babbar kotun birnin tarayya Abuja da ta ja kunnen Shugaban kasar Muhammadu Buhari da jami’an tsaro daga tsoma bakin a lamuran babban zabukan kasar da za ayi. Haka zalika Atiku Abubakar ya kuma ce kotun, ta tursasa shugaba Buhari ya biya…

Read more