Category Archives: Labarai

Ana samun cigaba a yaki ta’addanci – Shugaba Buhari Featured

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yaki da ‘yan ta’adda da dakarun kasar ke yi a wannan lokaci, ana samun cigaba. Shugaba Buhari ya ce sojoji ba ko shakka cikin shekara hudu da suka gabata, sojojin kasar nan suna aiki tukuru domin dakile matsalolin tsaro a Najeriya. Shugaban kasar wanda mataimakin sa farfesa Yemi Osinbajo…

Read more

An yi garkuwa da mai dakin Shugaban NUJ Featured

‘Yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da mai dakin shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Nassarawa Suleiman Abubakar, Yahanasu Abubakar. Suleiman Abubakar ya shaidawa manema labarai cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe bakwai na yammacin jiya akan titin Gudi-Garaku da ke yankin karamar hukumar Akwanga a jihar ta Nassarawa.…

Read more

Masu garkuwa sun saki Malam Ahmad a Najeriya

An sako fitaccen makarancin Alkur’anin nan a Najeriya Sheikh Ahmad Suleiman, wanda wasu ‘yan bindiga su ka sace shi da abokan tafiyar sa a kwanakin baya. A yayin zantawa da gidan rediyo freedom ta wayar tarho wani makusancin Shehin Malamin, Alaramma Isma’il Maiduguri ya ce an sako Sheikh Ahmad Suleiman kuma yana cikin koshin lafiya.…

Read more