Category Archives: Siyasa

Masu garkuwa sun saki Malam Ahmad a Najeriya

An sako fitaccen makarancin Alkur’anin nan a Najeriya Sheikh Ahmad Suleiman, wanda wasu ‘yan bindiga su ka sace shi da abokan tafiyar sa a kwanakin baya. A yayin zantawa da gidan rediyo freedom ta wayar tarho wani makusancin Shehin Malamin, Alaramma Isma’il Maiduguri ya ce an sako Sheikh Ahmad Suleiman kuma yana cikin koshin lafiya.…

Read more