Category Archives: Siyasa

Ana samun cigaba a yaki ta’addanci – Shugaba Buhari Featured

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yaki da ‘yan ta’adda da dakarun kasar ke yi a wannan lokaci, ana samun cigaba. Shugaba Buhari ya ce sojoji ba ko shakka cikin shekara hudu da suka gabata, sojojin kasar nan suna aiki tukuru domin dakile matsalolin tsaro a Najeriya. Shugaban kasar wanda mataimakin sa farfesa Yemi Osinbajo…

Read more

Masu garkuwa sun saki Malam Ahmad a Najeriya

An sako fitaccen makarancin Alkur’anin nan a Najeriya Sheikh Ahmad Suleiman, wanda wasu ‘yan bindiga su ka sace shi da abokan tafiyar sa a kwanakin baya. A yayin zantawa da gidan rediyo freedom ta wayar tarho wani makusancin Shehin Malamin, Alaramma Isma’il Maiduguri ya ce an sako Sheikh Ahmad Suleiman kuma yana cikin koshin lafiya.…

Read more