Category Archives: Tarihi

Baiwa Mata Ilimi shine cigaban al’umma – Lai Muhammad

Ministan yada labarai da al’adu na Najeriya Alhaji Lai Muhammad yace ya zama wajibi kasarnan tafi maida hankali kan karatun ‘ya’ya mata, duba da yadda mata ke daukar kaso mai yawa wajen ciyar da al’umma gaba. Ministan ya bayyana hakan a yayin tattaunawa kan lamuran yada labarai game da ‘ya’ya mata da aka shirya aka…

Read more

Gwamnonin Najeriya basu da iko kan jami’an tsaron kasar – Gov. Darius Ishaku

Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya ce gwamnoni kasar nan basu da iko akan jami’an tsaron kasar nan, duba da cewar ba za su iya bayar da wani umarni ga jami’an tsaron ba. Darius Ishaku ya bayyana hakan ne a jiya Laraba yayin taron majalisar zartarwar jihar ta Taraba, inda kuma ya karbi bakuncin gwamnan…

Read more

Dagewar Iyaye sai ‘Ya’Yansu sunyi karatu a Kano ke kawo cunkoson dalibai a Jami’o’i – Dr Sunusi

Shugaban Kwalejin share fagen shiga Jami’a dake Kano a Najeriya CAS Dakta Sunusi Yakubu Ahmad, ya ce bai kamata wasu iyaye su dage  sai lallai ’ya‘yansu sun yi karatu a cikin Jami’o’i da suke a gida Kano ba, wanda ya ce hakan na janyo samun cunkoson dalibai wajen neman gurbin karatu a Jami’o’in Najeriya. Dr…

Read more

Kotun koli ta tabbatar da Ahmad Makarfi a matsayin halastaccen shugaban PDP

Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Sanata Ahmed Makarfi a matsayin halattaccen shugaban jam’iyyar adawa ta PDP, da wannan hukunci dai bangaren Sanata Ali MOdu Sheriff ba za su iya daukaka kara ba. Shekara biyu kenan ana rikicin shugabanci a jam’iyyar. Lamarin da raba kawunan ‘ya’yan jam’iyyar a sassan kasar daban-daban. Rahotanni sun ce jami’an…

Read more

History 5th March

On this day in 1966, a jet breaks apart in mid-air and plummets into Japan’s Mount Fuji. All 124 people on board the aircraft were killed. The plane’s pilot apparently flew close to the mountain in order to give the passengers a better view of it…

Read more