Sabbin labarai daga Freedom Radio Dutse
Har yanzu ba mu ji matakin da gwamnatin Kano ta ɗauka ba kan mutuwar Inuwa Sharaɗa, kwamandan Anti-Phone Snatching Force - Human Rights